kayan abunci akaran farko sun fara sauka a nigeria
Hukumar ƙididdiga ta kasar Najeriya ta sanar a ranar Alhamis cewa, hauhawar farashin kayayyaki abunci a ƙasar ta sun sauka a karon farko da kashi 33.4 cikin 100 a watan Yuli inda aka kwatanta da kashi 34.19 cikin 100 a watan Yunin shekarar da muke ciki 2024. Kayayyakin da farashin nasu ya fara sauka sun…
za ayiwa yan takara gwajin kwaya a kano
Shugaban hukumar zaɓe na jihar Kano, pro Sani Lawal Malumfashi, yace sai an yiwa duk wani ɗan takara a zaɓen ƙananan hukumomin jihar da za a yi gwajin ƙwayoyi kafin a bashi damar tsayawa takara. pro sani lawan, ya fadi hakan ne a yayin wani taron manema labarai da hukumar ta gudanar a jihar Kano…
kazabi kasar da zakayi mata jakadanci tunubu da ganduje
YANZU-YANZU: Ka Zaɓi Ko Wace Ƙasa Daga Cikin Kasashen Afirka Domin Zama Jakada, Shugaba Tinubu Ga Ganduje Saga Muhammad Kwairi Waziri Shugaba Ƙasa nigeria Bola Tinubu ya baiwa shugaban jam’iyyar APC na kasa Abdullahi Ganduje damar Zaɓar kowace kasa daga Afirka domin zama jakadan ta. Idan mai karatu bai mance ba an nada Ganduje a…
hukumar EFCC Ta kama shugaban NAHCON
Hukumar da ke yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin kasar nigeria zagon ƙasa, EFCC ta ce shugaban Hukumar Alhazan Ƙasar nigeria NAHCON, (Malam Jalal Arabi) yana hannunta inda take gudanar da bincike a kansa. Mai magana da yawun hukumar yaki da rashawa na kasa EFCC Dele Oluwale ne ya tabbatar wa TRT…
tsohon gwamnan jihar kano ya magantu
Tsohon gwamnan jihar Kano, Ibrahim Shekarau ya ce bai taba cire wani kaso ba daga cikin kudin da ake warewa kananan hukumomi a lokacin da ya jagoranci jihar kano kamar yadda kuka sani gwanan jihar tsohon gwamnan jihar kano ibrahim shekarau wanda ya mulki jihar daga shekara ta 2003 zuwa 2011. shin mene ra ayin…
Best video editing software and app for android and ios free
There are numerous apps available in Android and iOS for video editing, but few have the backstage features and the overall performance in editing. The best kind of such video editing software is described here: 1. Adobe Premiere RushAvailable in: iOS, and AndroidKey features:Easy to use with a drag-and-drop editing interfaceMulti-track timelineFilters and built-in templates…
Best Free Movie Download Sites for 2024
EaseUS picked out the movie downloading websites listed below. Either jump into a familiar one directly or check the detailed information about one. MyDownloadTube 123Movies FMovies Flixter 1337X FZ Movies SaveFrom PopcornFlix Y2mate Yid Download free movies at MyDownloadTube. It is a place to find a link to loads of movies. From this place, you…
How to download video from YouTube in Android
Safe YouTube to MP3 Converters Apps for Android In search for the Safe YouTube to MP3 Converters APPs for Android, you are recommended to check for the legality and safety issues.The safe, reliable apps are listed here. Download instantly with no hassle: Download here YMusic:Description: Play YouTube Video in the background. Download as audio files.Are…
The Best Hacks to Increase Your Facebook Reach
Sure! Below is an extensive guide on how you can grow your Facebook presence, get into audience engagement, and monetize effectively, be it through free or paid ways.Grow Facebook Presence: Follow, Like, Comment, And Get 1. Increase Facebook PresenceA. Follow Back More FollowersFine-tune Your Profile/Page: Profile Picture & Cover Photo: High quality image to reflect…