yanzu yanzu mahaifiyar rarara taje gurin da danta yake rabon abinci a garin kahutu
YANZU-YANZU: A Karon Farko, Mahaifiyar Rarara Taje Wajan da ĆŠanta Ke Rabon Kayan Abinci Ga Al’ummar Garin Kahutu Kai tsaye Daga Garin Kahutu Karamar Hukumar Danja, Inda Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara Ke Rabon Kayan Abinci Da Kudin Cefane Wanda Allah Kadai Yasan Iya Adadin Mutanan Da zasu amfana yau. Allah Yasaka Da Alkhairi. Wane…