yanzu yanzu mahaifiyar rarara taje gurin da danta yake rabon abinci a garin kahutu

Share it

YANZU-YANZU: A Karon Farko, Mahaifiyar Rarara Taje Wajan da Ɗanta Ke Rabon Kayan Abinci Ga Al’ummar Garin Kahutu

Kai tsaye Daga Garin Kahutu Karamar Hukumar Danja, Inda Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara Ke Rabon Kayan Abinci Da Kudin Cefane Wanda Allah Kadai Yasan Iya Adadin Mutanan Da zasu amfana yau.
Allah Yasaka Da Alkhairi.

Wane fata zaku yi masa ?

hakika wanan taimako da yayi fiyeda iyalai da yawa zasu ji dadi dakuma farin ciki a garin sa dake katsina cikin kahutu

Similar Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *