yadda aka gudanar da bikin yar wasan hausa aknan bameda kannywood actor
ga wanda bai sani ba aknan bameda yar wasan hausa ce ta kannywood wato kannywood actor
wacce yar kasar cameroon ce amma tapi popular a fina finan hausa aknan bameda tayi aureĀ a inda aka gudanar da biki kamar haka
menene fatan da zaku yiwa wanan yar wasa akan auren da tayi da fatan dai allah yasa masu albarka a auren nan allah ya kawo kazan tar daki amma ba na datti ba
shin wace aknan bameda
Pretty Aknan, wanda aka fi sani da Aknan Bamenda, yar wasan kwaikwayo ce daga Najeriya wadda ta shahara a fim din *Farin Wata Sha Kalo*.
An haife ta a shekarar 1998 a cameroon, makwabciyar kasarĀ Najeriya. Aknan ta kammala karatun primary da secondry a cameroonĀ kafin ta ci gaba da karatuna ta na gaba.
soyayyar taĀ na zama ‘yar wasan kwaikwayo ya fara tun tana yarinya, tana jin dadin kallon fina-finan Kannywood wanda ya kara mata sha’awa a masana’antar. Bayan kammala karatunta, ta koma kasar Najeriya inda ta fara shirin shiga masana’antar kannywood.
Ta fara aikin rawa, bayan haduwa da Adam A Zango, fitaccen jarumin Kannywood da daraktanci. Da taimakon Adam A Zango, Aknan ta shiga masana’antar Kannywood tare da fitowa a fim din ta na farko farin wata
Fim din farko da ta fito a matsayin jaruma shine *Farin Wata Sha Kalo*, wanda Adam Zango ya rubuta kuma ya shirya. nuna Kwarewarta a wannan fim din ta sanya ta zama shahararriya yar wasaĀ a Najeriya.
Aknan tana da kirkira, hazaka, da kyau da fikra. Tana daga cikin jaruman Kannywood da yakama ta a lura da su a shekarar 2021. Tun daga lokacin da ta shiga masana’antar, ta fito a fina-finan sama da 15 tare da Ummi Rahab, Zango, Yusuf Guyson, da sauran jarumai.
A yanzu haka, Aknan Bamenda tana da shekara 25, an haife ta a shekarar 1998. Ta girma a cikin gidan Musulunci.