kano,governor

tsohon gwamnan jihar kano ya magantu

Share it

Tsohon gwamnan jihar Kano, Ibrahim Shekarau ya ce bai taba cire wani kaso ba daga cikin kudin da ake warewa kananan hukumomi a lokacin da ya jagoranci jihar kano


kano,governor

kamar yadda kuka sani gwanan jihar tsohon gwamnan jihar kano ibrahim shekarau wanda ya mulki jihar daga shekara ta 2003 zuwa 2011.

shin mene ra ayin ku dangane da maganar da yayi shin kunyarda da maganar sa ko kuma kuna da ja akai kurubuta mana ra ayin ku  a comment

Similar Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *