Shin wanene Dakta Bello Habib Galadanchi (Dan Bello)

Shin wanene Dakta Bello Habib Galadanchi (Dan Bello)

Tabbas Al’ummar Najeriya Da Talakawa Suna Tare Da Dan Bello, Da Sunan Allah, Mai Rahama, Mai Jinkai Assalamu alaikum Shin wanene Dakta Bello Habib Galadanchi (Dan Bello)? A takaice, an haifi Dakta Bello Habib Galadanchi, wanda aka fi sani da Dan Bello a State College, Pennsylvania, kasar Amurka, ranar 12 ga watan Disamba, na shekarar…

kungiyar yarabawa ta gargadi yan arewa a yunkurun yin tazarcen bola tunubu

kungiyar yarabawa ta gargadi yan arewa a yunkurun yin tazarcen bola tunubu

a yunkurin bola tunubi nayin ta zarce kungiyar yarabawa ta YYSA tana gargadin yan arewa akan zaban 2027 acewa jaridar leadership kungiyar tana wanan maganar ne  domin samun tazarcen dan kabilar su aranar alhamis   kuma kungiyar tana gargadin arewa bisa zargin hada zanga zanga domin karbar mulki a hanan bola ahmad tunubu   domin…