labaran duniya na yau
Jerin labaran duniya nayau da dumi dumin su 1)Kim Jong-un ya jagoranci gwajin jirgin sama na yaki maras matuki
Jerin labaran duniya nayau da dumi dumin su 1)Kim Jong-un ya jagoranci gwajin jirgin sama na yaki maras matuki
Inna LillaHi Wa Inna IlaiHi Raji’un! Yan bindiga sun kashe Sarkin Gobir bayan wa’adin da suka sa na a kai masu kudin fansarsa na Naira miliyan ɗari biyar ya kare Rahotannin da muke samu daga jihar Sokoto na cewa ƴan bindigar da suka yi garkuwa da Sarkin Gobir na garin Gatawa, Alhaji Isa Bawa, sun…
jerin manyan labaran hausa na yau Shugaba Bola Tinubu ya nanata cewa gwamnatin sa na daukar matakan tunkarar kalubalen zamantakewa da tattalin arziki da dama da ke addabar kasar nan. Shugaban ya bayyana hakan ne a ranar Lahadin da ta gabata a Legas a wajen bukin bude taron kungiyar lauyoyi ta Najeriya NBA, babban taron…
a yunkurin bola tunubi nayin ta zarce kungiyar yarabawa ta YYSA tana gargadin yan arewa akan zaban 2027 acewa jaridar leadership kungiyar tana wanan maganar ne domin samun tazarcen dan kabilar su aranar alhamis kuma kungiyar tana gargadin arewa bisa zargin hada zanga zanga domin karbar mulki a hanan bola ahmad tunubu domin…