Shin wanene Dakta Bello Habib Galadanchi (Dan Bello)
Tabbas Al’ummar Najeriya Da Talakawa Suna Tare Da Dan Bello, Da Sunan Allah, Mai Rahama, Mai Jinkai Assalamu alaikum Shin wanene Dakta Bello Habib Galadanchi (Dan Bello)? A takaice, an haifi Dakta Bello Habib Galadanchi, wanda aka fi sani da Dan Bello a State College, Pennsylvania, kasar Amurka, ranar 12 ga watan Disamba, na shekarar…