labaran hausa na yau
jerin manyan labaran hausa na yau Shugaba Bola Tinubu ya nanata cewa gwamnatin sa na daukar matakan tunkarar kalubalen zamantakewa da tattalin arziki da dama da ke addabar kasar nan. Shugaban ya bayyana hakan ne a ranar Lahadin da ta gabata a Legas a wajen bukin bude taron kungiyar lauyoyi ta Najeriya NBA, babban taron…