yan bunduga sun kashe sarkin gober
Inna LillaHi Wa Inna IlaiHi Raji’un! Yan bindiga sun kashe Sarkin Gobir bayan wa’adin da suka sa na a kai masu kudin fansarsa na Naira miliyan ɗari biyar ya kare Rahotannin da muke samu daga jihar Sokoto na cewa ƴan bindigar da suka yi garkuwa da Sarkin Gobir na garin Gatawa, Alhaji Isa Bawa, sun…