bola tunubu,president,labaran hausa,hausa

Shugaba Tinubu mutum ne mai tawabi’u – inji Shettima

Share it

Shugaba Tinubu mutum ne mai tawabi’u – inji Shettima

bola tunubu,president,labaran hausa,hausa

shattima ya fadi hakan ne alokacin da yaje gidan tunubu da ke lagos a jiya a yayin da yake fada cewa tunubu samsam bai damu da duniya ba yayi zatan zai je yaga tamfatsetsan gida da motoci da swemin full da yawa

daya je sai yaga ashe ko gidan shettiman na mai duguri ma yafi nasa afadar shettima yake cewa haka kurin ma wataranar zakaga tinu bu ya saka a hadama sa garin kwaki domin yasha

topa wai shin wanan maganar da shatima yafada tana kan layi ko kuma siyasa ce ka/ki rubuta mana a ra ayin ku a comment

Similar Posts

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *