kungiyar yarabawa ta gargadi yan arewa a yunkurun yin tazarcen bola tunubu
a yunkurin bola tunubi nayin ta zarce kungiyar yarabawa ta YYSA tana gargadin yan arewa akan zaban 2027
acewa jaridar leadership kungiyar tana wanan maganar ne domin samun tazarcen dan kabilar su aranar alhamis
kuma kungiyar tana gargadin arewa bisa zargin hada zanga zanga domin karbar mulki a hanan bola ahmad tunubu
domin karbar mulkin kasar kungiyar yarabawan sunce su jira 2027 lokacin zabe