in har yan kwankwasiyya ganduje ne matsalar su
In har ƴan Kwankwasiyya sun yarda Ganduje ne matsalar su a siyasance.
to lallai za su mutu da haushin Ganduje kuwa , domin zai ci gaba da zama a matsayin shugaban APC na nigeria har gaba da 2027 – Cewar Aminu Dahiru Ahmad na gidan siyasar Dr. Abdullahi Ganduje.
to yan kwankwasiyya mene ra ayin ku dan gane da maganar da yafada hakane ko kuma akwai kyara a lamuran sa kurubuta mana a comment section ra ayin ku domin mu banban ce tsakanin aya da tsakuwa
hum allah yasa mu dace