goburawa a kano kenan
hakika wanan unguwa ta gobrawa suna fama da matsalar rashin hanyya mai kyawu
ainda wani gurin ma ka shiga ko a kafa kake sai kayi dagaske zaka iya futa da ka gurin hakika gwamnati ya kamata kiyi duba izuwa ga mutanan wanan unguwa domin kisamu ki cetosu daka halink da suke ciki
wanan sune hotunan yadda unguwar ta kasan ce a jiya bayan mamakon ruwan da aka sha
wanan unguwa tana garin kano karamar hukumar ungoggo
Allah ya sawwake