ayunkurin matasa na kafa sabuwar jam iyya

Share it

Ina Kira Ga Matasan Nigeria Dole Mu Tashi Mu yi Involving Kanmu Cikin Siyasa, Mu tsayar da matasa yan uwanmu takara mu mara masu baya har sai mun ci zabe

Domin mu inganta rayuwarmu data kannanmu da Æ´aÆ´anmu wanda zasu taso nangaba,

Mu fito mu samu jajirtattun matasa mu tsayar dasu kuma mu zabe su

muna da matasa Æ´an kasuwa Æ´an sanda da sojoji zarata amma bamu da jajirtattun matasa a siyasa

duk kasar da kuka ga ta chi gaba matasa ne suka fi yawa a siyasar kasar

Daga:Comrd Miqdat Umar Karofi, Dutsinma LG, Katsina State

Â

kuma duk kasar dakaga ta cigaba sai da hubbasan matasa akan me za a din ga yimana mulki na yaudara mu tashi mu hada kanmu matasa domin mu ceto kasar mu ta gado wato nigeria bamu da kasar da ta pita mu manta da banbancin kabila ko addini

Â

mu futo mu kafa jam iyyar mu ta matasa

menene ra ayin ka dangane da wanan gangariyar magana karubuta ra ayin ka a comment

Â

page9

Similar Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *